Wani mutum daga jihar Delta, me suna Ovoderie Stephen na shirin auren mata 2 a rana daya.
Ya lamarin dai ya dauki hankula musamman lura da halin da tattalin arzikin kasarnan ke ciki.