
Wannan wata matashiyace da Bidiyon ta ya karade kafafen sada zumunta ana ta muhawara akai.
Wani ne ya daukota suka kwana a gidansu da alkawarin cewa da safe zai bata Naira 2,500 saidai da safen ya tsere be bata ko sisiba.
Amma taki tafiya tace ko kwana zata sake yi sai ya bata kudinta.
Lamarin ya farune a garin Kaduna.