Wata matar aure ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da ta jewa mijinta tsirara, Tumbur bayan sun yi fada dan ta shawo kansa.
An ga Bidiyon yanda matar ke daukar kanta da kuma abinda mijin yayi bayan ya ganta.
Saidai matsalar da yarbanci suke magana.