Thursday, August 27
Shadow

Yanzu Yanzu Gobara ta tashi a kasuwar kantin kwari (Thaiba General Enterprise LTD)

Innalillahi Wainna ilaihi Raji’un

Yanzu Yanzu Gobara ta tashi a kasuwar kantin kwari (Thaiba General Enterprise LTD).

Ubangiji Allah Maɗaukakin Sarki ya mayar da mafificin alherin abin da aka rasa.

Karanta Wannan  Naje kasar Amurka kuma naga bata fi Najeriya da komai ba>>Inji Fasto Odumeje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *