Wednesday, August 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda iska ya lalata dakunan Langa-Langa na sojoji

Bidiyo ya bayyana inda aka ga Dakunan Langa-Langa na sojoji iska na lalatasu.

An ga sojojin na kokarin rike dakunan nasu amma iskan saida ya lalata dakunan.

Karanta Wannan  An gano wani gidan Alfarma a kasar Amurka da ake zargin Tsohon me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro Sambo Dasuki ya siya da kudaden sata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *