Saturday, June 27
Shadow

TSADAR RAYUWA: Sabuwar Masara Tayi tashin Gwauron zabi a kasuwanni

Farashin sabuwar masara yatashi a wasu kasuwanni a jihar Kano, Katsina,Jigawa. Inna ake saida duk mudu ɗaya 2000 wata kasuwar ma 2200.

Ko mai yakawo wannan tsadar Masarar.

Karanta Wannan  Obaseki ya ce ba ya fargabar binciken EFCC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *