Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon kananan yara na bacci akan gadar Kawo, Kaduna

Bidiyon kananan yara na bacci akan gadar Kawo, Kaduna ya dauki hankula sosai a kafafen sadarwa bayan da aka wallafashi.

Bidiyon ya nuna kananan yaran na kwance akan gadar rufe da bargo a cikin tsananin sanyinnan da ake ciki.

Da yawa dai sun yi Allah wadai da lamarin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Dangote na daya daga cikin wadanda suka gaisa da shugaban Amurka, Donald Trump a kasar Qatar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *