November 11, 2024 by Bashir Ahmed Tauraruwar Fina-finan Hausa,Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata data wallafa a shafinta na sada zumunta. Karanta Wannan Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sha Alwashin daukar mataki akan Malam Lawan Triumph bayan da aka kai masa korafi akan kalaman da yayi kan Janabin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)