Wani magidanci ya gano abokinsa na lalata da matarsa wadda suka shafe shekaru 8 da aure.
Mutumin ya gano hakane bayan da yayi gwajin kwayoyin halitta wanda ake cewa DNA.
Bidiyon mutumin ya watsu sosai a kafafen sda zumunta inda aka ta tayashi Alhini.