Saturday, May 17
Shadow

Akwai Yunwa a Najeriya>>Inji Fasto Emmanuel Udofia

Babban fasto a cocin The Methodist Church of Nigeria, Rev. Emmanuel Udofia ya bayyana cewa akwai yunwa a Najeriya.

Dalilin hakane ma yasa ya jawo hankalin fastoci ‘yan uwansa dasu rika karfafa gwiwar mutane.

Ya kuma baiwa fastocin shawarar yiwa mutane addu’a da basu shawarwari masu kyau.

Karanta Wannan  Bayan da ya koma APC, shugaba Tinubu ya baiwa Sanata Shehu Sani mukamin Jakada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *