Sunday, May 18
Shadow

Wata budurwa mai suna Hafiza Rufaisa daga Gombe ta zama zakara a gasar karatun kur’ani ta kasa da aka kammala a Kebbi. Ta Samu kyautar motar, kudi, da sauransu

Wata budurwa mai suna Hafiza Rufaisa daga Gombe ta zama zakara a gasar karatun kur’ani ta kasa da aka kammala a Kebbi. Ta Samu kyautar motar, kudi, da sauransu.

Wani fata zaku mata mabiya shafin Gombe.

Daga Muhammad Chigari kumo

Karanta Wannan  Bidiyon gidan kallon Kwallo a Saudiyya ya dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *