Tuesday, January 7
Shadow

Sojojin Najariya sun ce sun kashe ‘yan Bindiga 10,937 da kama guda 12,538 a shekarar 2024

Sojojin Najaria sun bayyana gagarumar nasarar da suka samu a shekarar 2024 inda suka ce sun kashe ‘yan Bindiga guda 10,937 inda suka kama guda 12,538.

Kakakin sojin Major General Edward Buba ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar yayin ganawa da manema labarai a Abuja inda yake bayani kan ayyukan da sojojin suka gudanar a shekarar 2024.

Hakanan yace sojojin sun kubutar da jimullar mutane 7,063 da aka yi garkuwa dasu.

Sannan aun kwace jimullar makamai 8,815 da Albarusai 228,004.

Karanta Wannan  Bidiyo da hotuna masu daukar hankali, Sabuwar cuta ta sake bullowa daga kasar China, hankalin Duniya ya tashi, Najeriya ma ta fara killace mutanen dake zuwa daga kasar China a filin Jirgi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *