Monday, September 21
Shadow

Jarumin maza zai auri mata 3 a rana daya

Wani mutum a jihar Delta zai zauri mata 3 a rana daya inda mutane da yawa suke jinjina masa kan wannan kokari nasa.

Mutumin ana gaya masa sunan Dr. Arube saidai an fi kiranshi da sunan isoko fela 1.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wani mutum ke bayyana cewa, yana kwanciyar aure sau 50 da matarsa a dare daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *