Wednesday, September 2
Shadow

Sojojin Najariya sun ce sun kashe ‘yan Bindiga 10,937 da kama guda 12,538 a shekarar 2024

Sojojin Najaria sun bayyana gagarumar nasarar da suka samu a shekarar 2024 inda suka ce sun kashe ‘yan Bindiga guda 10,937 inda suka kama guda 12,538.

Kakakin sojin Major General Edward Buba ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar yayin ganawa da manema labarai a Abuja inda yake bayani kan ayyukan da sojojin suka gudanar a shekarar 2024.

Hakanan yace sojojin sun kubutar da jimullar mutane 7,063 da aka yi garkuwa dasu.

Sannan aun kwace jimullar makamai 8,815 da Albarusai 228,004.

Karanta Wannan  A binciken da Sanatoci suka yi, sun gano wata badakala a ma'aikatar raya yankin Naija Delta, NDDC, inda aka gano sun kama ofis me daki daya akan Naira Miliyan 150

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *