Friday, December 5
Shadow

Kotu ta bayar da belin matar datawa dan shugaban kasa, Seyi Tinubu Barazana akan Naira Miliyan 10

Kotun tarayya dake Abuja ta bayar da belin matar datawa dan shugaban kasa, Seyi Tinubu da shugaban ‘yansandan Najeriya barazanar kisa akan Naira Miliyan 10.

Alkalin kotun, Justice Emeka Nwite ya bayyana cewa kuma matar da aka gurfanar Olamide Thomas sai ta gabatar da wanda zai tsaya mata.

Kuma dole ya kasance yana zaune a inda kotun ke da hurumi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mu Ahlussunah bama wa masu yiwa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) waqa Adalci, sai mu rika sukarsu amma mu kuma bama yiwa Annabi waqar>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *