Monday, December 16
Shadow

Hoto:Na gaji da cin amanar mijina ta hanyar yin tarayya da wasu mazaje, Matar aure ta koka

Wata matar aure daga kasar Ghana ta koka da cewa jima’i da mijinta baya gamsar da ita.

Dan hakane ma ta rika bin maza a waje.

Matar ta sanar da cewa tana son mijinta ya san da wannan lanari.

Ta dauki hankula sosai saboda fitar da wannan zance.

Karanta Wannan  KANO: An sace sadakin wata amarya a masallacin Juma'a na Kano ana shirin daura aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *