Friday, June 26
Shadow

Mun daina fargabar da muke yi akan Muslim-Muslim saboda Gwamnatin Tinubu ta mana Adalci>>Inji Kungiyar Kiristanci ta CAN

Kungiyar kiristoci ta CAN ta bayyana cewa, sun daina bargabar da suke akan mulkin Muslim-Muslim.

Kungiyar reshen Arewa ce ta bayyana hakan ta bakin shugabanta, Reverend Yakubu Pam.

Ya bayyana cewa a yanzu sun daina Adawa da Gwamnatin ta Tinubu saboda yanda ta kewa kowane addini Adalci. Yace amma har yanzu suna kira ga Gwamnatin data baiwa kirista babban mukami dan ya wakilci bangaren kiristocin kasarnan.

Karanta Wannan  Peter Obi yayi Allah wadai da rabon motocin yakin neman zaben Tinubu na 2027 yayin da Talakawa ke cikin matsi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *