Friday, May 16
Shadow

Babbar Kotun Birnin Tarayya da ke Kuje ta dage gurfanar da tsohon Sakataren NHIS, Farfesa Usman Yusuf, zuwa ranar 3 ga Fabrairu, 2025

EFCC ta kama Yusuf bisa zargin aikata almundahana kuma an shirya gurfanar da shi a ranar 30 ga Janairu, amma kotu ta jinkirta shari’ar don bai wa masu gabatar da kara damar gyara tuhume-tuhumen da ke kansa.

An ki amincewa da bukatar Bada beli, inda alkalin kotu ya umarci a ci gaba da tsare shi a hannun EFCC har zuwa ranar da za a sake gurfanar da shi.

Menene ra’ayinku?

Karanta Wannan  Wata Sabuwa Bidiyo ya bayyana, Ashe matar mutuminnan dan kasar Equatorial Guinea da yayi lalata da mata 400 shima gana cin Amanarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *