Friday, July 17
Shadow

A bayyane yake Gwamnati kadai ba zata iya bayar da tsaro ba, sai mun tashi tsaye mun baiwa kan mu kariya>>Inji T.Y Danjuma

Tsohon Ministan tsaro, T.Y Danjuma ya bayyana cewa, Gwamnati ita kadai ba zata iya baiwa mutane kariyar da ya kamata ba.

Yace dan kawo karshen matsalar tsaro da garkuwa da mutane dole sai mutane sun tashi tsaye sun kare kansu.

Ya bayyana hakane a wajan wani taro a karamar hukumar Takum ta jihar Taraba.

Yace a bayama ya taba fadar haka a Wukari, kuma gashi ya sake nanatawa.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta ware Naira Biliyan 100 dan ciyar da yara 'yan Makaranta a shekarar 2025

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *