Friday, April 3
Shadow

A karshe dai: Tauraruwar fina-finan Hausa, Hassana Muhammad wadda mahaifiyarta ta fito ta yi magana akan ba da izininta ta shiga fim ba ta fito tace ta daina fim

Jaruma Hassana Muhammad wacce aka fi sani da Safiya a shirin Zabi Biyu ta sanar yanzu cewa ta bar film saboda jin maganar mahaifiyarta, amma za ku gan ta a Zabi biyu zango na biyu da kuma uku tunda ta sanya hannu a yarjejeniyar shirin kuma an gama aikin zango na biyu an kusa gama na uku.

Sai kuma watakila wasu daidaikun shirye-shiryen da ta yi wanda bayan su ba za a sake ganin ta ba.

Wane fata zaku yi mata?

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasar Chadi ta kulle iyakarta da Najeriya bayan rahotan cewa Amurka zata kawo Khari Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *