Monday, April 6
Shadow

Abinda sukawa Kamfanin Wutar Lantarki saboda yawan dauke musu wuta

Wannan yanda wasu da ba’a san ko su wanene ba suka dauki makara da kaji a ciki suka kai ofishin wutar lantarki dake Egbu jihar Imo kenan.

Sun yi hakanne saboda rashin samun wuta duk da kudin wutar da suke biya.

Saidai tun bayan da suka yi hakan, ake basu wuta ba kakkautawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: An zargi Ana yiwa kananan yara maza fyade a gidan yarin Goron Dutse dake Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *