Thursday, February 5
Shadow

Abu na kara Zafafa: Kalli sabon Bidiyon da Hadiza Gabon ta saki dan baiwa Magoya bayan Adam A. Zango dake sukarta Haushi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta saki sabon Bidiyon dan baiwa Magoya bayan Adam A. Zango dake sukarta Haushi.

Ta saki Bidiyo ne a Tiktok inda ta dora wakar Gambara da Dapboy ne suna Lokaci.

Fada tsakanin Magoya bayan Adam A. Zango da Hadiza Gabon ya samo Asali ne bayan da ta saka hotunan wasu jarumai a dakin da take hira da mutane amma ba’a ga hoton Adam A. Zango ba.

Magoya bayan Adam A. Zango sun rika kiranta da butulu.

Saidai a dazu ta musu martani a Instagram inda tace mutum da gidansa ya kamata ace zai iya yin fendin da ya ga dama.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wata 'Yar Kasar Falasdiynawa ta yi ridda ta koma Kirista bayan da a cewarta ta yi mafarki da Annabi Isa(AS)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *