Friday, December 5
Shadow

Abubakar Malami ya Tabbatar da zai tsaya takarar Gwamnan jihar Kebbi

Tsohon babban lauyan Gwamnati, Abubakar Malami ya tabbatar da zai tsaya takarar neman Gwamnan jihar Kebbi.

Ya bayyana hakane a wata da DCL hausa suka yi dashi.

Ya kua tabbatar da tara makudan kudade na ban mamaki dan yin wannan takara, inda da aka tambayeshi game da kudin ban mamaki da ya tara wadanda ba’a taba ganin irinsu ba, bai karyata ba, inda ya tabbatar da cewa, Allah ne kadai yake aiki babu kayan aiki.

Karanta Wannan  An kama matashi dan shekaru 19 da ya kàshè dansa me kwana 3 a jihar Adamawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *