Thursday, October 15
Shadow

AhmadXM ya saiwa mahaifiyarsa da kaninsa Mota

Tauraron dan Forex Trading, Ahmad XM ya bayyana motar da ya saiwa Mahaifiyarsa da wadda ya saiwa kaninsa da ya kammala makaranta.

Ahmad XM ya nuna yanda ya mika musu motar suna ta farin ciki.

Karanta Wannan  Yadda ake kulacca

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *