Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Daya daga cikin masu hakar ma’adanai na jihar Naija ya bayyana cewa an fesa musu wani abu

Daya daga cikin masu hakar ma’adanai na jihar Naija ya bayyana cewa bayan kamasu, inda aka sakasu a tsaye suka tsaya.

Yace bayan nan an fesa musu wani abu me kama da Turare.

Yace daga nan ne suka fita hayyacinsu.

Ya bayyana hakane ga Ministan harkokin cikin gida Olubunmi Tunji-Ojo’s a yayin da suke ganawa.

Karanta Wannan  Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya fara yakin neman zaben 2028 inda yake neman zama shugaban kasa a karo na 3 duk da kundin tsarin mulkin kasar Amurka ya hana hakan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *