Allah Ya kubutar da Khadija da Hajara da ‘yan bìñďìģà suka dauke su a hanyar su ta komawa makaranta a Sokoto, inda yanzu haka suna hannun sojoji kafin su komo gida yau.
Allah Ya kara tsarewa, Ya Kubutar da duk wanda ke hannusu. Muna godiya da addu’a da kuka ta yi.
Daga Muhammad Dahiru Shugaba