Saturday, February 8
Shadow

ALHAMDULILAH: Khadija Da Hajara Sun Shaki Iskar Yanci Daga Hannun Masu Ģàŕķùwà Da Mùťàñè

Allah Ya kubutar da Khadija da Hajara da ‘yan bìñďìģà suka dauke su a hanyar su ta komawa makaranta a Sokoto, inda yanzu haka suna hannun sojoji kafin su komo gida yau.

Allah Ya kara tsarewa, Ya Kubutar da duk wanda ke hannusu. Muna godiya da addu’a da kuka ta yi.

Daga Muhammad Dahiru Shugaba

Karanta Wannan  Kalli Hotuna da bidiyon kisan wulakancin da 'yan I-POB masu son kafa kasar Biafra sukawa sojojin Najeriya sannan suka kona motar sojojin a jihar Abia

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *