Monday, December 16
Shadow

Ali Nuhu ya taya musulmai barka da shiga watan Maulidi

Tauraron Fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya taya musulmai murnar shiga watan Maulidi.

Ali Nuhu wanda shine shugaban hukumar kula da Fina-finan Najeriya, ya wallafa hakanne a shafinsa na Instagram.

Karanta Wannan  Yau ake kammala aiki Hajji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *