Friday, December 5
Shadow

Allah ka kara min Talauci>>Inji Wannan matashin

Matashi ya bayyana jin dadinsa akan halin talaucin da yaje ciki inda har yake rokon Allah ya kara masa talauci.

Lamarin dai ya baiwa mutane mamaki ganin cewa kowa addu’arsa Allah ya rabashi da talauci amma shi talaucin yake nema.

Karanta Wannan  Mahaifina ya cika kwanaki 40 da rigamu gidan gaskiya>>Rahama Sadau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *