Saturday, June 27
Shadow

Allah Sarki: A karshe Dai Gorgeous tace ta tuba, ta daina zuwa Short-Time hotel, tace kuma yanzu mahaddacin Al’qurani take nema ya aureta

Tauraruwar Tiktok da Hukumar Hisbah ke nema ruwa a Jallo, watau Gorgeous ta bayyana cewa, ta tuba da zuwa Hotal ShortTime.

Tace an mata nasiha cewa akwai mutuwa kuma akwai tsufa kuma ta dauka, dan haka ta daina duk abubuwan da take yi marasa kyau.

Tace tana neman mahaddacin al’Qur’ani ya aureta.

Karanta Wannan  Rikicin kabilanci ya janyo mùtùwàr mutum tara a Jigawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *