Thursday, February 12
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Shekaruna 41 amma har yanzu ban yi aure ba, lokacin ina ‘yar shekara 20 ruwan ido da saina samu me kudi suka rufe min ido

Wannan wata mata ce data fito tana gargadin ‘yan mata masu jini a jika cewa idan suka samu me sonsu da gaskiya su yi aure kawai kada su tsaya ruwan ido.

Tace lokacin tana ganiyar kuruciyarta ta rika ruwan ido tana cewa sai ta samu me kudi gashi har lokaci ya kure mata.

Tace ‘yan mata su sani da zarar mace ta kai shekaru 30 akwai matukar wahala kamin ta samu namijin da zai zo yace yana sonta.

Karanta Wannan  Babu Inda hadakar 'yan Adawa ta su Atiku zata je>>Inji Umar Tanko Yakasai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *