Tuesday, February 24
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda aka kai Amarya, Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Malika gidan Mijinta tana ta kuka

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wannan Bidiyon ya nuna yanda aka kai Amarya, Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Malika gidan mijinta, kuma abokin aikinta, Abdul M. Shareef.

An ganta tana zubar da hawaye, kawaye na mata tsiya.

Saidai wasu sun yi mamakin yanda take kukan Amarci ganin cewa, Bazawarace.

Malika dai ta yi aure na farko inda ta fito ta ci gaba da fim amma yanzu Allah ya azurtata da sake yin wani auren.

Muna wa ma’auratan fatan Alheri.

Karanta Wannan  RAN MAZA YA ƁACE: Shugaban Hafson Sojojin Nijeriya, Janar Christopher Musa ya sauka jihar Borno, don ƙarfafa wa dakarun Sojin Nijeriya gwiwa, biyo bayan yawaitar hare-haren 'yan tà'àddà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *