Monday, April 6
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda aka watso mata kaya waje saboda kasa biyan kudin haya

Wannan wata Inyamura ce data dauki hankula bayan da megidan da take haya ya watso mata kaya waje.

Tace tana yana binta bashin watanni 8 ne shine ta fita, ta dawo ta tarar da ya watso mata kaya waje.

Karanta Wannan  Da ya dauki bìndìgàr mahaifinsa dansanda ya harbe mahaifin ya mùtù

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *