Sunday, October 4
Shadow

Inna LILLAHI wa inna ilaihi raji’un, Kalli Bidiyon yanda aka yi barin whùtà sosai a babban birnin Niamey na kasar Nijar

A daren jiya, an samu barin wuta sosai a babban birnin Niamey dake kasar Nijar.

An ga yanda makamai ke harba abubuwa sama.

A wani Bidiyo daya watsu sosai a kafafen sada zumunta, an ji mutane nata salati da hailala.

Wasu rahotanni sun ce wani abune aka gani yana shawagi a sararin samaniyar kasar wanda ba’a san dashi ba.

A filin jirgin kasar ma, an ga yanda mutane suka kidime kowa nata kansa.

Karanta Wannan  Ji Abinda Sanata Natasha Akpoti ta sake gayawa Sanata Godswill Akpabio bayan da aka hanata shiga majalisa a yau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *