Tuesday, July 28
Shadow

Allah Sarki, Kalli Bidiyon: Yanda Cristiano Ronaldo da sauran ‘yan wasan Portugal suka kama hanyar komawa gida bayan da aka fitar dasu daga gasar World Cup

A nan, Tauraron dan kwallon kasar Portugal, Cristiano Ronaldo kenan yayin da yake kan hayar komawa gida bayan da aka fitar dasu daga gasar World Cup.

Masoya sun taru a filin jirgi inda suke masa bankwana.

Karanta Wannan  Maza cutar da ake muku ta yi yawa: Daga Yanzu duk wanda zai yi aure ya ce Ta Tubey yaga komai, har ma ya kai hannu ya taba dan ya tabbatar komai na gaskiya ne>>Nafisa K Abdullahi ta baiwa maza shawara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *