Wednesday, August 26
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda wani attajiri ya ke rabawa mabukata kudi a kasar Saudiyya

Wannan wani Attajiri ne dake rabawa mabukata kudi a kasar Saudiyya.

Lokuta da yawa akan samu irin wannan attajirai, musamman a lokacin azumin watan Ramada na raba dukiyarsu dan farantawa mabukata.

Karanta Wannan  Farashin kayan abinci ya tashi a kasuwannin Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *