Rahotanni sun ce an yi jana’izar Justice Ibrahim Tanko Muhammad a kasar Saudiyya bayan da ya rasu acan.
Rahotanni sun ce an masa sallah a Harami kuma aka binneshi.
Ya rasu yana da shekaru 71.