Saturday, September 12
Shadow

Allah Sarki: Kalli yanda aka yi jana’izar Marigayi, tsohon Alkalin Alkalan Najeriya Muhammad Tanko da ya rasu a kasar Saudiyya

Rahotanni sun ce an yi jana’izar Justice Ibrahim Tanko Muhammad a kasar Saudiyya bayan da ya rasu acan.

Rahotanni sun ce an masa sallah a Harami kuma aka binneshi.

Ya rasu yana da shekaru 71.

Karanta Wannan  Maza ku daina neman kara girman mazakutarku, Ka zama Gwani wajan gamsarda mace shi ake bukata ba girman mazakuta ba>>Inji Fasto Sam Adeyemi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *