Wannan wani mutum ne da ya tara Almajirai yana basu kyautar Bargo da abinci yayin da aka shiga yanayin sanyi.
Da yawa sun rika shi masa Albarka.