Friday, February 13
Shadow

Allah Ya Karba: Kalli Bidiyon yanda wasu ‘yan kasar Senegal suka rika karanta Qur’ani yayin da suke tsaka da wasa da kasar Morocco

Wannan wasu ‘yan kasar Senegal ne da aka ga suna karatun Qur’ani yayin da kasarsu ke tsaka da wasa da kasar Morocco a wasan karshe na gasar cin kofin AFCON.

Bidiyon ya dauki hankula sosai inda musamman musulmai sukai ta cewa masha Allah.

Karanta Wannan  An ga fastocin yakin neman zaben tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a kafafen sada zumunta, Ya mayar da martani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *