An Yi Jana’izar Mutane 41 Da Sùķa Ŕaśù Sakamakon Hàďaŕìn Moțà A Hanyar Su Ta Zuwa Wajen Zagayen Mauĺùďì Daga Garin Kwandari Zuwa Samunaka
Mahalarta mauludin sun yi gamu da ajalin na su ne a jiya Lahadi, a loķacin da motar su ta yi arañģàmà da tireĺa a daidai garin Lere, inda kimanin mutane talatìn sùka mùțù nañ take, yayin da kaŕin mutane sha daya suka ŕaśu bayan an kai su asibiti domin jinyar su sakamakon raunin da suka samu.
Allah Ya gafarta musu.
Daga Umar Isa Ramin Kura