September 6, 2024 by Auwal Abubakar Yau Marigayi Shéikh Abubakar Gero Argungu Ke Cika Shekara Guda Cif Da Rasuwa. Allah Ya gafarta masa. Karanta Wannan Ba Gaskiya Ba Ne Maganar Da Sheíkh Sani Yahaya Jingir Yayi, Saboda Bamu Wallafa Labarin Dake Cewa Tinubu Bai San An Ƙara Farashin Man Fetur Ba, Idan Kuwa Mun Wallafa Ya Bamu Hujja, Martanin Jaridar Daily Trust Ga Shiekh Jingir