Thursday, October 3
Shadow

Amfanin tafasa

MA AMFANIN TAFASA (CASSIA TORA)
SHIRIN ABINCINKA MAGANINKA
NA A.R.T.V. KANO ASSABAR 6/7/2024
TARE DA
DR ALHASSAN SALEH YANDADI
(08164091296)
SHUGABAN CIBIYAR MAGUNGUNA MUSULINCI TA YANDADI ISLAMIC HERBAL MEDICINE CENTER
HOTORO YANDODO TITIN MAI ALLO MAI AYA PLAZA KANO
Bismillahi rahamani Rahim
TSURAN TAFASA
Tafasa wadda muka sani a kasar Hausa wata karamar
bishiya ce da ke da ganye launin kore da fure da kananan
‘ya’ya a jikinta.

MA AMFANAR TA FASA

-. GAN YANTA
-. FURANTA

  • YAYAN YA
  • ITACANTA
  • SAI WARTA Ita dai wannan bishiyar ana samun ta a
    wurare da dama a kasashen Afirka ciki har da Nijeriya
    musamman a jihohin Arewa. A kasar Indiya masu maganin
    Ayurbedic Herbal Medicines sun dauki lokaci mai tsawo
    suna amfani da tafasa dan yin maganin wasu kebabbun
    rashin lafiyoyi kamar haka: Maganin makanta ko matsalar da
    ta shafi ta gani. A baya ga wannan matsala ta barazanar na
    makanta, tafasa na kara lafiyar ido kama daga yara har zuwa
    tsofaffi. Domin haka sai a dunga yin miyan tafasa ana ci a
    abinci.
    Wani bincike da wasu masana tsirran itatuwa suka yi sun
    tabbatar da cewa Tafasa na maganin wasu cututtukan da ke
    shafuwar babbar hanzanya da kuma taurin bahaya.
    FURANTAFASA
    1 Yana maganin KURAJAN baki
    ASAMU FURAN Tafasa AHADA da GARAHUNI ADAFA ana kuskure baki INSHA ALLAH
    GANYAN TAFASA
    1-Tafasa tana maganin zafin ciki da kuma wanke dattin ciki DAYA cushe. ANASHAN KARAMIN COKALI DAYA ARUWAN ZAFI SAU BIYU ARANA
Karanta Wannan  Alamomin ciwon ulcer

2 -Tafasa tana rage kiba dan haka wannan wata damace ga
masu tumbi wadanda ke bukatar rage nauyi, sai a nemi
ganyen tafasa a dake cokali 6a hada da gero cokali 6
da garin KUKAR KWALABA 3
ANASHAN KARAMIN COKALI DAYA SAU BIYU ARANA
3- GANYAN TAFASA.
Yana maganin zazzabi atafasa GANYAN tafasa da lawahin Albasa da KANIN FARI ASHA SAUBIYU ARANA INSHA ALLAH
4- GANYAN TAFASA
Yana maganin MATSALAR RASHIN barci
Adebo GANYAN tafasa musamman da magariba ADAFA da tsamiya ANASHA SAUBIYU ARANA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *