Monday, April 6
Shadow

An baiwa mataimakin Gwamnan Kano umarnin sauka daga mukaminsa

Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Ibrahim Abdullahi Waiya ya baiwa mataimakin gwamnan jihar, Aminu Abdulsalam Gwarzo Umarnin sauka daga mukaminsa.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi inda yace Gwamna da mataimakinsa na tafiya a tikiti daya ne dan haka mataimakin Gwamnan idan ba zai iya bin Abba ba, abu mafi kyawu da zaiyi shine ya sauka daga mukaminsa.

Ya kara da cewa tunda dai yaga ba zai iyawa jagoransa biyayya ba kawai ya sauka daga mukamin.

Karanta Wannan  Kungiyar Matasan Arewa ta mikawa Ganduje Naira Miliyan 200 dan a sayawa shugaba Tinubu fom din sake tsayawa takara a 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *