Tuesday, February 24
Shadow

An bayyana wanda ake tunanin Kwankwaso zai tsayar takarar gwamna a 2027

Wasu rahotanni na yawo cewa akwai yiyuwar Kwankwaso ya tsayar da Ahmad Garba Bichi/Malam Ibrahim Khalil a matsayin ‘yan takarar gwamna da matai maki a zaben 2027.

Wannan Lissafi na zuwane yayin da Abba ya koma jam’iyyar APC.

Kwankwaso dai ya bayyana cewa, Abba ya masa Butulci ne inda har ya saka ranar Butulci dan tunawa da irin Butulcin da mutane suka masa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ta bayar da shawarar a saka dokar yin wa'azi ta yanda idan an gama Sallah kowa ya tafi gidansa ya karanta Qur'ani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *