Tuesday, November 18
Shadow

Shugaba Tinubu ya taya Tsohon Shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar murnar cika shekaru 83

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya taya tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalam Abubakar me ritaya murnar cika shekaru 83 da haihuwa.

A sanarwar da ya sanyawa hannu ranar Lahadi, Shugaba Tinubu ya bayyana Abdulsalam Abubakar a matsayin mutum me dattako wanda ke son zaman lafiya.

Yace yayi rayuwa me kyau wadda tasa ma’aikatan gwamnati da yawa ke son yin koyi dashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: A Sati Idan Na Yi Buge-Bugena Ina Samun Naira Milyan 30, Ka Gaya Min Wane Muƙami Za A Ba Ni A Gwamnati Wanda Zai Rƙe Ni, Cewar Mawaƙi Ali Jita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *