
‘Yansandan kasa da kasa, Interpol sun gano motoci 150 da aka sato daga kasar Canada a kasashe daban-daban na Afrika.
An yi bincikenne a tsakanin kasashen Afrika 12 a tsakanin ranekun March 17 to 30, 2025.
Interpol sun ce sun hada kai da ‘yansandan wadannan kasashe na Afrika wanda suka hada da Najeriya da Ghana.
Hakanan sun ce an binciki motoci 12,600 inda aka gano wasu motoci an satosu ne daga kasashen Faransa, Jamus, Netherlands
Yawanci motocin da aka kama Toyota ne, Honda da Peugeot.
Mot9da yawa ne ake sacewa a Duniya duk shekara