Wednesday, January 15
Shadow

An Kama Dan Kasuwan Dake Sayen Kayan Da ‘Ýan Biñďìģa Šùķa Kwato A Wurin Jama’a

Mutumin mai suna Lawan Jikan Dada dan kasuwa ne da yake huldar kasuwanci da manyan bàŕayin daji masu ģàŕķùwa da mutane.

Duk abinda suka śàťò kamar shanu da sauran kaya shi yake zuwa ya saya a wajen su tare da ba su bayanan sirri, inda aka gano cewa aikin da yake yi kenan tsawon lokaci.

Karanta Wannan  Kasar Equatorial Guinea ta hana sauke bidiyo saboda hana yada Bidiyoyin bàtsà na jami'in gwamnati guda 400 da aka ganshi yana làlàtà da matan mutane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *