Thursday, December 25
Shadow

An Sanyawa Wani Masallàcì Sùñan Dan Kwallon Nijeriya, Victor Osimhen A Kasar Turkiyya

An Sanyawa Wani Masallàcì Sùñan Dan Kwallon Nijeriya, Victor Osimhen A Kasar Turkiyya.

Dan kwallon na Nijeriya, Osimhen yana wasa ne a kungiyar Galatasary dake kasar ta Turkiyya.

Karanta Wannan  Tunda an gaya shuwagabanni Allah sun ki ji, To a fito a musu zàngà-zàngà kawai>>Inji Alhaji Haruna Sharu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *