
An zakulo Wani tsohon Bidiyon karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle inda yake cewa ba duka Fulanine ‘yan Bindiga ba.
Bidiyon dai an daukeshi ne tun lokacin yana gwamnan jihar Zamfara inda aka ji yana cewa ‘yan sa kai suna matsawa Fulani.
Yace har sai da ta kai ga ya Haramta ayyukan ‘yan sa kai a jiharsa.